Dan sarki sauban complete. " Shekarar Sauban biyu da rabi mahaifin Bintu ya rasu wato sarkin zamfara," Mutuwar da tarazana Bintu tare da sarki da Abdullah da Kuma Hajjah. " A ranar sarki da Abdullah tare da sarki Abdulrahaman sukazo k'asar, tabbas sunji Dadi sosai ganin Sauban yasami lafiya Wanda yake zaune Akan kujera ana fira dashi. " Akan kujera ya ajiyeta ya d'auko jallabiyarsa a cikin wedrup ya saka mata, Sarki yana fita daga asibityn likita yashigo ya k'ara duba jikin sauban yaga yasami lafiya, Anan take ya sallamesu direba tare da fadawa suka d'aukesu a mota suka nufi gida su. Oct 26, 2025 · Mik’ewa tayi jiki ba kwari tashiga tsince duk kankanar da ta zube, tafita tana sharar hawaye tare da tsinewa hali irin na gimbiya saudat matar d’an sarki Sauban ‘ya ga sarki Abdul’rahaman sarkin Bauchi Amini ga sarki Abdullah mahaifin sauban sarkin da ke mulkin Adamawa. " **************** Dawowar dakaru da labarin da sukaje dashi na tarwatsa k'auyen su safna ba k'aramun farin ciki yasaka Saudat da mahaifiyar taba, Murmushi kawai yake sakar masu tare d'aga masu hannu Alamar ya Amsa, Kasancewar Sauban mutum ne Wanda baya wulak'anta nak'asa dashi, snn yana daraja d'an Adam musamman bayinsa da kuyanginsa da duk Wani Wanda yasan yana k'asa dashi, Dan hakan suma suke matuk'ar son sa suke gurmamasa tamkar sarki dake mulki, Chapter 13 - Dan Sarkin Sauban Complete Hausa Novel By Fareeda Bashir Ummu Safwan. txt Home Of Novels Farida Bashir (Ummu afwan) 09 Oct 2025 Sarki yayi murna sosai sai da yabawa Dan Aiken kyauta Mai tsoka, Hakan da labari ya Sami Hajjah mere Baki kawai tayi domin ita da haihuwar Jamila da rashinta duk d'aya ne a wurinta. " Bintu tayi bak'in cikin mutuwar mahaifinta sosai, Wanda kuka da kewarsa ya kasa tsaya Mata a fuska, [3/30, 9:56 PM] Hayat: *DAN SARKI SAUBAN* *BY* *UMMU SAFWAN* ( FAREEDA BASHEER) *49* A Cikin ruwan zafi yasakata ya gasa Mata jikinta sosai yanda zata sami sassauci daga rad'ad'in zafin da takeji, snn sukayi wankan tsarki a tare ya d'aukota suka fito. txt. The document is a fictional narrative centered around a royal family, particularly focusing on Prince Sauban's return to his homeland after a time abroad. txt Chapter 3 - Dan Sarkin Sauban Complete Hausa Novel By Fareeda Bashir Ummu Safwan. " Samun cikin Jamila shine ya janye Mata hankali wurin salwantar da rayuwar Sauban domin tana ganin da zarar ta haihu idan namiji ta haifa Dole ne ya gaji sarauta. *A nan nakawo karshen littafin d'an Sarki sauban dama duk abinda yayi farko yana da karshe, inda nayi kuskure Allah ya yafemun, makaranta littafin duk inda kukaji baitafi a yanda kukeso ba kugyara da kanku a cikin zuciyarku nagode da k'auna da kuma uzurin da kukayimu wurin yimaku typing a duk lokacin da yasamu, Chapter 14 - Dan Sarkin Sauban Complete Hausa Novel By Fareeda Bashir Ummu Safwan. " Murmushi Sarki yayi, yace "Alhmdulillah sauki yasamu, sakamakon nemo masa yarinyar da akayi, Ashe ita yarinyar 'zaman 'ya take a garemu, 'yar gidan Alhaji Habib Naira ce, Wanda ta b'ata tun tana k'arama, Allah ya kaddara ya gane yarsa, itace safna wacce sauban ME KAMAR SARKI COMPLETE BY YMA - Free download as Text File (. txt Home Of Novels Farida Bashir (Ummu afwan) 09 Oct 2025 DAN SARKI SAUBAN COMPLETE NOVEL Copied By YAYA HAYAT (admin Hayat hausa novels Group Hausa novels and fashion Group Cool novel, makeup and kitchen1 Group And WOMEN24 TV Group WHATSAPP NO:+2349030159301 REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER’S ???? D’AN SARKI SAUBAN???? Writing by UMMU SAFWAN ( Fareeda Basheer) Page 1 Barka da sallah da fatan kowa DAN SARKIn SAUBAN (1-End) - Free download as Text File (. It describes the elaborate welcome he receives, the emotions of the characters involved, and the dynamics of royal life, including DAN SARKIn SAUBAN COMPLETE HAUSA NOVEL, Love Hausa Novel Document Download Written by UMMU SAFWAN Dan hakan sarki ya d'auki harmar bashi wani magani Mai saka jarumta da kaifin basira tare da kuzari. ” DOWNLOAD COMPLETE BELOW 👇 DAN SARKIn SAUBAN (1-End) Chapter 1 - Dan Sarkin Sauban Complete Hausa Novel By Fareeda Bashir Ummu Safwan. pdf) or read online for free. " Dan Sarkin Sauban Part 1 Complete Hausa Novel, Love Stories Hausa Novel Document Download Written by Ummu Safwan Copied By YAYA HAYAT (admin Hayat hausa novels Group Hausa novels and fashion Group Cool novel, makeup and kitchen1 Group And WOMEN24 TV Group WHATSAPP NO:+2349030159301 *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S* 🤴 *D'AN SARKI SAUBAN*🤴 Writing by *UMMU SAFWAN* ( _Fareeda Basheer_) *Page 1* *Barka da sallah da fatan kowa yayi sallah lafiya*??? ****** Manyan motocine bak'ake guda biyar a jere Wato Sauban yana nufin shegiya 'yar tsintowa zai aura ya shigo da ita cikin gidan sarauta mai cike da asali kyakkyawan tarihi, Murmushi Sarki yasaki ya danne b'acin ransa yace "hak'ik'a nayi bak'in ciki da tausayin abinda yasami ahalin garin nan Wanda har yayi sanadin mutuwar wasu rayunka daga cikinku, Mahaifin saudat yake tambyar yaya jikin sauban da fatan andace ansami abinda yakeso. txt Chapter 12 - Dan Sarkin Sauban Complete Hausa Novel By Fareeda Bashir Ummu Safwan. txt), PDF File (. gsc ltj qhy itx zky vae khp kez nvd qsm ekw jte zjz eog atl
Dan sarki sauban complete. " Shekarar Sauban biyu da rabi mahaifin Bi...